Jigawa Labarai Rayuwa Matasa Maza da Mata 300 sun samu horo daga hukumar samar da aiyukan yi ta kasa NDE a Jigawa Mallam Jamo ya kara da cewar ana gudanar da bada horan ne karkashin shirin bada horo a yankunan karkara.Cigaba