Jigawa Labarai Ofishin NOA ya gudanar da taron fadakarwa kan Korona a Malam-Dori A jawabin da ya gabatar Daraktan hukumar na jiha, Malam Shu`aibu Karamba Haruna yayi dogon bayani akan matakan da ya kamata a dauka domin kare yaduwar cutar Covid-19.Cigaba