Hukumar Alhazai ta kasa tace ta kai maniyyata 32,402 zuwa Birnin Madina na kasar Saudiyya domin aikin Hajjin bana. Gabadaya Alhazan da suka fito daga kowane sashe na duniya, ake sa ran zasu bar Madinah zuwa Makkah ranar 7 ga watan Augustan da muke ciki, daga nan kuma sai su wuce Minnah domin Cigaba
Jami’in hukumar jindadin alhazai ta jihar jigawa mai kula da shiyar Hadejia Alhaji Yakubu Muhammad ya shawarci maniyyata aikin hajjin bana da su lura da kayayyakinsu domin tsira daga sharrin masu sanya kwaya a kayan alhazai Malam Muhammad ya bada wannan shawarar ne yayin rufe bitar maniyyata aikin hajjin bana da hukumar tayi a garin […]Cigaba