Gwamna Babagana Umara Zulum a jiya Litinin ya ba da umarnin sabunta masana’antu 5 wanda a yanzu haka suke aiki amma basa samar kaya yadda ya kamata. Masana’antun sune masana’antar ‘kyara takalma ta NEITAL wacce ke sarrafa fatun dabbobi, da kuma takalma, sauran Cigaba
Tuni gwamnati a watan da ya gabata ta fara aikin mayar da yan gudun hijiran daga babban birnin jihar, Maiduguri, da sauran kananan hukumomi, zuwa garuruwansu na ainihi.Cigaba