Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Umar Muhammad
  • Page 20

Author

Umar Muhammad 2387 posts 0 comments

Labarai

IBB bai taɓa gallazawa Tinubu ba a zamanin mulkin soja ba

Umar Muhammad Feb 26, 2025 0
Fadar shugaban kasa tace ko kadan tsohon shugaban kasa na mulkin soja janar Ibrahim Badamasi Babangida bai taɓa gallazawa Tinubu ba a zamanin mulkin soja ba, kamar yadda tsohon…
Read More...
Labarai

Cire tallafin man fetur ya sa gwamnatina ta ninka kuɗaɗen da take bai wa jihohi – Tinubu

Umar Muhammad Feb 26, 2025 0
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce cire tallafin man fetur ya sa gwamnatinsa ta ninka kuɗaɗen da take bai wa jihohi daga asusun tarayya sau uku. Da yake magana yayin taron shugabannin…
Read More...
Labarai

Najeriya ba ta sanin adadin kuri’un gaskiya da ake kadawa a yayin zabe – Jonathan

Umar Muhammad Feb 26, 2025 0
Tsohon Shugaban Kasa, Goodluck Jonathan, ya ce Najeriya ba ta samun sahihan alkaluman adadin kuri’un gaskiya da ake kadawa a yayin zabe, saboda shigar masu zaben boge cikin tsarin…
Read More...
Labarai

Tattalin arziƙin Najeriya ya haɓɓaka a rubu’i na huɗun shekarar 2024

Umar Muhammad Feb 26, 2025 0
Wasu sabbin alkaluma sun bayyana cewa Tattalin arziƙin Najeriya ya haɓɓaka a rubu'i na huɗun shekarar 2024, wanda kuma shine haɓɓaka mafi sauri a cikin shekara uku, kamar yadda…
Read More...
Labarai

Kotu ta wanke Naira Marley daga zargin hannu a mutuwar Mohbad

Umar Muhammad Feb 25, 2025 0
Kotun majistare da ke zama a Sabo, da ke unguwar Yaba a jihar Legas ta wanke mawaƙi Abdulazeez Fashola, wanda aka fi sani da Naira Marley da abokin aikinsa Samson Balogun Eletu, wato…
Read More...
Addini

Kwamitin zakka na masarautar Hadejia ya raba kayan da darajarsu ta kai ₦100M ga mabukata

Umar Muhammad Feb 25, 2025 0
Kwamitin zakka na masarautar Hadejia ya raba buhunan shinkafa 1,564, da na gero 800, tare da na dawa 232, wanda darajarsu ta kai sama da naira miliyan dari (N100m) ga mabukata a yankin…
Read More...
Labarai

Ribadu ya musanta rade-radin cewa yana shirin tsayawa takarar shugaban kasa

Umar Muhammad Feb 25, 2025 0
Mai ba da shawara kan harkokin tsaro na kasa, Mallam Nuhu Ribadu, ya musanta rade-radin cewa yana shirin tsayawa takarar shugaban kasa a shekarar 2031, yana mai cewa ya mayar da dukkan…
Read More...
Labarai

Tinubu ya nemi Majalisar Dattawa ta tabbatar kudirin gyaran haraji ya zama doka

Umar Muhammad Feb 25, 2025 0
Shugaban Kasa Bola Tinubu, ya bukaci Majalisar Dattawa ta tabbatar da cewa kudirin gyaran haraji da ke gaban Majalisar Dokoki ta Kasa ya zama doka mai amfani da tasiri. Wannan kira…
Read More...
Labarai

Abba Gida-gida ya lashe lambar yabo ta gwamna mafi ƙwazo a Afirka

Umar Muhammad Feb 24, 2025 0
Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano ya kashe lambar yabo ta "Gwarzon Gwamna na Afirka na Shekara" a fannin kyakkyawan shugabanci a bikin bayar da lambobin yabo Karo 14 na mujallar…
Read More...
Labarai

Ministan Tsaro ya bukaci ‘yan Najeriya da su rika ba jami’an tsaro bayanan sirri

Umar Muhammad Feb 24, 2025 0
Ministan Tsaro, Muhammad Badaru Abubakar, ya bukaci ‘yan Najeriya da su rika ba jami’an tsaro bayanan sirri domin inganta tsaro. A taron Gwamnati da Jama’a da aka yi a Birnin Kudu…
Read More...
Previous 1 … 18 19 20 21 22 … 239 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

1 week ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

1 week ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.