Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, Bola Ahmed Tinubu da sauran manyan, da tsohon Gwamnan Jihar Kano Dr Rabiu Musa Kwankwaso, da tsohon shugaban hukumar EFCC sun halarci taron lakca ta shekara shekara domin tun Sir Ahamadu Bello Sardaunan Sokoto, a dakin taro na arewa house a Jihar Kaduna.

Sauran manyan mutane da suka halarci taron sun hada da kontrola janar na hukumar masu fasa kwauri Kanal Ahmed Ali, tsohon ministan noma Dr Audu Ogbeh, Shugaban Gwamnonin Arewa Simon Lalong, Gwamnan Jihar Kebbi, Alhaji Atiku Bagudu, mataimakin Gwamnan Jihar Kogi, Mataimakin Gwamnan Jihar kaduna, Senata Ahamdu Habu da sauran su.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: