Gwamnan jihar Gombe ya dakatar da Mai Unguwa da Kansila kan satar transfoma

0 185

An dakatar da mai unguwa da kansila kan zargin satar transfoma a Gombe

Gwamnan jihar Gombe Inuwa Yahaya ya dakatar da wani mai unguwa da kansila bisa zarginsu da hannu a sace na’urar lantarki ta “transfoma” a kauyen Majidadi na karamar hukumar Akko

Leave a Reply

%d bloggers like this: