Gwamnatin jihar Adamawa ta fara mayar da dalibai sama da 400 zuwa jihohin su na asali. Sakataran Gwamnatin jihar Bashir Ahmad, ya bayyana haka a yayin da aka fara mayar da almajiran zuwa jihohin su, domin dakile yaduwar cutar corona a jihar. An bayyana cewa yawancin daliban da aka maida zuwa Cigaba