Jigawa An raba masara buhu 260 ga wadanda ambaliya ta yiwa ɓarna a Birnin-Kudu Sawaba FM Sep 18, 2020 0 Sakataren zartarwar hukumar, Yusuf Sani Babura, ya sanar da haka lokacin rabon kayan a garin Babaldu. Read More...