Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa sojoji na ci gaba da samum nasara a kan mayakan Boko Haram. Hakan na dauke ne cikin wani jawabi da mai magana da yawun gwamnan, Malam Isa Gusau ya gabatar a wani taro tare da Hafsoshin Tsaroda aka gudanar a ranar Lahadi. A cewar Continue reading