Hukumar Alhazai ta Kasa ta bayar da sanarwar kawo karshen jigilar maniyyata daga Najeriya zuwa aikin Hajjin Bana a Saudiyya. Sanarwar na cikin jawabin da aka bawa kamfanin dillancin labarai, daga hannun shugaban sashen hulda da jama’a ta hukumar, Fatima Usara, jim kadan bayan jigilar Cigaba
Yawan alhazan Najeriya a Kasar Saudiyya domin aikin hajjin bana ya karu zuwa 36,199, cikin jigilar jirage sawu 74. An dai fara jigilar ne daga Najeriya ranar 10 ga watan da ya gabata na Yuli, bayan Hukumar Alhazai ta Kasa ta kaddamar da jigilar farko daga jihar Katsina. Kamfanin Dillancin Labarai na Kasa ya rawaito […]Cigaba
An aika da sakon gargadin cikin wata sanarwa da shugabar sashen yada labarai ta hukumar alhazan, Fatima Usara, ta fitar a Abuja.Cigaba