Sarkin musulman Najeriya, Alhaji Sa’ad Abubakar ya bayyana ranar juma’a 31 ga watan da muke ciki a matsayin ranar sallar idi babba, tare da bukatar al’ummar musulmi su gudanar da sallar Idin a masallatan juma’a ba’a wajajan da aka saba gudanar da sallar idi ba.Continue reading
Mai martaba sarkin musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar yayi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya dauki mataki kan gwamnonin da suka gaza dakile matsalolin al’umarsu, da suka hadar da barace-barace, mace macen aure, shaye shaye da sauransu. Sarkin musulmin, yayi wannan kiran ne a yayin jawabin sa a matsayin shugaban taron majalissun addinin musulunci […]Continue reading