Gwamna Nasiru El-Rufa’i na jihar Kaduna yace bangaren shari’a a jihar bazai sake bayar da belin masu fyade ba, daidai lokacin da ake duba yiwuwar dandake wadanda aka yankewa hukuncin fyade. El-Rufa’i ya sanar da haka lokacin da wata tawagar mata da ke neman adalchi ga wadanda ake yiwa fyade, ta Cigaba
A ranar Juma’a ne Kotun Ƙoli ta soke zaɓen Sanata David Umaru, sanata mai wakiltar Mazaɓar Sanata ta Naija ta Gabas. Kotun Ƙolin ta bayyana Mohammed Sani Musa a matsayin sahihin mutumin da ya cancanci kujerar. Hukuncin dai ya dogara ne bisa ƙarar dake neman sanin sahihin ɗan takarar jam’iyyar APC a Majalisar Dokoki ta […]Cigaba