Wani abu mai kama da almara shi ne, labarin sace cinikin da aka yi na masu shiga Gidan Zoo na Kano. Tun da farko dai gidan Rediyon Freedom da ke Kano ne ya ruwaito cewa bayan da aka yi cinikin na kwanakin bukukuwan Sallah, wai sai aka nemi kudin aka rasa. Jami’an gidan Zoo din […]Cigaba