Shugaba Biden zai biya $100 ga waɗanda suka yi allurar korona

638

Shugaban kasar Amurka Joe Biden ya bukaci jihohin kasar Amurka da su rika biyan duk wanda ya karbi allurar riga-kafin korona akalla dala 100.

Kamar yadda BBCHausa suka ruwaito, “shugaban ya kuma sanar da wani sabon mataki, wanda a karkashinsa za a tilastawa ma’aikatan gwamnatin tarayya su miliyan biyu su karbi alluran.

Umarnin shugaban kasar zai bukaci ma’aikatan su rika nuna shaidar yin allurar, ko kuma a tilasta mu su sanya takunkumi da gwajin dole”.

Comments are closed.

hitta mer om recensioner