Wayanda basason gaskiya ne ke tururuwar komawa jam’iyyar APC

0 81


Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido CON ya ce rashin gaskiya ke sa wasu gwamnonin jam’iyyar PDP sauya sheka zuwa jamiyyar APC mai ci.

Sule Lamido, wanda daya ne daga cikin iyayen PDP ya ce gwamnonin na sauya sheka ne domin su kare kujerunsu saboda sun san cewa suna da kashi a gindinsu. Ya bayyana hakan ne lokacin da yake hira da gidan jaridar DailyTrust.

Leave a Reply

%d bloggers like this: