Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Aliyu Abubakar
  • Page 29

Author

Aliyu Abubakar 317 posts 0 comments

Labarai

Iran Ta Na Gudanar da Atisayen Sojan Ruwa Na Harbin Kai Tsaye

Aliyu Abubakar Jan 31, 2026 0
Iran ta sanar da gudanar da atisayen sojan ruwa na harbin kai tsaye (live-fire) na tsawon kwanaki biyu a mashigar Hormuz, wanda zai fara a ranar Lahadi, bayan Amurka ta tura jirgin…
Read More...
Labarai

Naira ta samu Gagarumar Daraja A Kan Dalar Amurka A Dukkan Kasuwannin Canjin Kuɗi

Aliyu Abubakar Jan 30, 2026 0
Naira ta samu gagarumin daraja a kan dalar Amurka a kasuwannin canjin kuɗi na hukuma da na kasuwar bayan fage (black market), inda ta rufe makon cikin kyakkyawan yanayi. Bayanan…
Read More...
Labarai

Gwamnan Sokoto Ya Sanya Hannu Kan Kasafin Kudin 2026 Na Nera biliyan 758.7

Aliyu Abubakar Jan 30, 2026 0
Gwamnan Jihar Sokoto, Dr. Ahmed Aliyu, a ranar Juma’a ya sanya hannu kan Kasafin Kuɗin Shekara ta 2026 na Naira biliyan 758.7, ya na mai tabbatar da aniyar gwamnatinsa na hanzarta ci…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Sanar da Kaddamar da Dandalin Biyan Fansho Ta Kai-Tsaye Self-Service Platform

Aliyu Abubakar Jan 30, 2026 0
Gwamnatin Najeriya, ta hannun Hukumar Kula da Fansho ta Ƙasa (PenCom), ta sanar da shirinta na ƙaddamar da wata sabuwar manhajar intanet ta sabunta bayanai kai-tsaye mai suna Data…
Read More...
Labarai

Kungiyar Farar Hula (CSO) Ta Nemi Sa Hannun Tinubu Kan Manufar Katin BTA Na Aikin Hajji

Aliyu Abubakar Jan 30, 2026 0
Wata ƙungiyar farar hula (CSO) mai suna Independent Hajj Reporters (IHR) ta miƙa ƙorafi ga Shugaban Ƙasa Bola Tinubu kan umarnin Babban Bankin Najeriya (CBN) da ya wajabta amfani da…
Read More...
Labarai

Ruɗin Siyasa Ne Babu Wani Aikin Jirgin Kasa da Za A Gudanar A Kano in ji Shehu

Aliyu Abubakar Jan 30, 2026 0
Shehu ya ce aikin layin dogon bai cikin wani tsari na hukuma da gwamnatin tarayya ta amince da shi, yana mai jaddada cewa babu wani tanadi a kansa cikin shirin kasafin kuɗin shekarar…
Read More...
Labarai

Trump Ya Ce Zai Amince da Buɗe Sararin Samaniyar Jiragen Sama Na Kasar Venezuela

Aliyu Abubakar Jan 29, 2026 0
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce ya bayar da umarnin sake buɗe sararin samaniyar jiragen kasuwanci na ƙasar Venezuela, abin da ke nuna irin babban ikon da Amurka ke ikirarin yi kan…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Amince da Aikin Jirgin Kasa Na Cikin Birnin Kano Na Tsabar Kuɗi Naira Tiriliyan…

Aliyu Abubakar Jan 29, 2026 0
Gwamnatin Tarayya ta amince da aikin jirgin ƙasa na cikin birnin Kano (Metropolitan Rail Service) mai tsabar kuɗi Naira tiriliyan 1, wani muhimmin aikin more rayuwa da ake sa ran zai…
Read More...
Labarai

Jam’iyyar NNPP Ta Yi Watsi da Jita-Jitar Murabus Din Mataimakin Gwamnan Jihar Kano

Aliyu Abubakar Jan 29, 2026 0
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta yi Allah-wadai da kalaman Kwamishinan Yada Labarai na Jihar Kano, Ibrahim Waiya, wanda ya bukaci Mataimakin Gwamna, Aminu Abdussalam…
Read More...
Labarai

NNPCL da Wasu Gidajen Mai A Najeriya Sun Kara Farashin Man Fetur Sau Biyu Cikin Awanni 24

Aliyu Abubakar Jan 29, 2026 0
Kamfanin Man Fetur na Kasa na Najeriya, Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPCL), tare da wasu gidajen mai sun kara farashin man fetur sau biyu cikin awanni 24. Wakilin…
Read More...
Previous 1 … 27 28 29 30 31 32 Next

Latest News

Gwamnatin Gombe Ta Ware N260m Don Sauya Wa Kasuwar Hatsi…

TUC Za Ta Karfafa Haɗin Gwiwa da Gwamnatin Jigawa Don…

Mutum 3,000 Sun Yi Hijira Saboda Hare-Haren ’Yan Bindiga A…

An Kama Jami’in DSS Na Bogi A Abuja

Prev Next 1 of 1,766
Popular Topics
  • Labarai6406
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

Gwamnatin Gombe Ta Ware N260m Don Sauya Wa Kasuwar…

TUC Za Ta Karfafa Haɗin Gwiwa da…

7 days ago

Mutum 3,000 Sun Yi Hijira Saboda…

7 days ago

An Kama Jami’in DSS Na Bogi A Abuja

7 days ago
Prev Next 1 of 1,766

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

Gwamnatin Gombe Ta Ware N260m Don Sauya Wa Kasuwar Hatsi…

TUC Za Ta Karfafa Haɗin Gwiwa da Gwamnatin Jigawa Don…

Mutum 3,000 Sun Yi Hijira Saboda Hare-Haren ’Yan Bindiga A…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.