Muna bincike kan Gwamnoni guda 18 da ke kan mulki – Shugaban EFCC
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Nijeriya (EFCC), Ola Olukoyede, ya bayyana cewa hukumar na binciken gwamnoni 18 da ke kan mulki a halin yanzu.
Olukoyede ya bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...