Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Hauwa'u Abbas Lalai
  • Page 46

Author

Hauwa'u Abbas Lalai 458 posts 0 comments

Labarai

An kama wata mata mai shekaru 40 bisa zarginta dayin lalata da yaro dan shekara 12

Hauwa'u Abbas Lalai Apr 24, 2025 0
Rundunar ‘yan sanda ta Jihar Bauchi ta kama wata mata mai shekaru 40, Fatimah Ibrahim, bisa zarginta dayin lalata da yaro mai shekaru 12 a Tashar Jama’are, da ke…
Read More...
Ilimi

Gwamnatin Tarayya ta saki naira biliyan 50 domin biyan malaman jami’o’i a Najeriya

Hauwa'u Abbas Lalai Apr 24, 2025 0
Gwamnatin Tarayya ta saki naira biliyan hamsin domin biyan hakkokin malaman jami’o’i da ma’aikatan da ba malamai ba a jami’o’in tarayya, kamar yadda shugaban ƙasa Bola Tinubu ya…
Read More...
Labaran Duniya

Klub ɗin Al Hilal na Saudiya ta ware Yuro miliyan 300 don ɗauko Raphinha daga Barcelona

Hauwa'u Abbas Lalai Apr 23, 2025 0
Klub din Saudiya ya ware zunzutun ƙudi har Yuro miliyan 300 domin ɗauko ɗan wasan Barcelona ɗan ƙasar Brazil Raphael Dias Belloli da aka fi sani da Raphinha.Bayan suɓucewar manyan ƴan…
Read More...
Labarai

Taimako mu ke bukata ba dokar ta-baci ba — Gwamna Alia

Hauwa'u Abbas Lalai Apr 23, 2025 0
A yayin da kashe-kashen mutane ke ci gaba da karuwa a jihar Benue, Gwamnan jihar, Reverend Father Hyacinth Alia, ya bayyana cewa abinda mutanen Benue ke bukata shine cikakken goyon…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Kaduna ta ƙwace gidajen da El-Rufa’i ya sayar

Hauwa'u Abbas Lalai Apr 23, 2025 0
Gwamnan jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya, Uba Sani ya bayar da umarnin ƙwace gidaje da filayen da tsohuwar gwamnatin da ta shuɗe ta Malam Nasiru El-Rufa'i ta sayar a jihar. …
Read More...
Labarai

Kotu ta sa ranar yanke hukunci ga masu fasaƙaurin tururuwa

Hauwa'u Abbas Lalai Apr 23, 2025 0
Wata kotu a Nairobi, babban birnin ƙasar Kenya ta sanya ranar bakwai ga watan Mayu, domin yanke hukunci ga wasu mutane huɗu da ake zargi da fasaƙaurin tururuwa don fitar da su daga…
Read More...
Jigawa

Jam’iyyar PDP ta bukaci Gwamna Namadi ya nemi afuwarta kan yaga katin jam’iyyarta da yayi

Hauwa'u Abbas Lalai Apr 23, 2025 0
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya karbi wasu sabbin ‘yan jam’iyyar PDP da suka sauya sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki, inda ya nuna alamar kin amincewa da tsohuwar jam’iyyarsu ta…
Read More...
Labaran Duniya

Tinubu ya yabawa Kungiyar ECOWAS bisa jajircewarta wajen karfafa hadin kai da cigaban yankin

Hauwa'u Abbas Lalai Apr 23, 2025 0
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yabawa Kungiyar raya Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) bisa jajircewarta wajen karfafa hadin kai da cigaban yankin. Shugaba…
Read More...
Previous 1 … 44 45 46

Latest News

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta Lalata Gidaje Da…

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Takwas, Sun Kwato…

Gwamnan Zamfara: Na Ƙi Biyan Kuɗin Fansa Naira Miliyan 300,…

Prev Next 1 of 1,741
Popular Topics
  • Labarai6308
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta…

1 week ago

Sojoji Sun Kashe ‘Yan…

1 week ago

Gwamnan Zamfara: Na Ƙi Biyan Kuɗin Fansa…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,741

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta Lalata Gidaje Da…

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Takwas, Sun Kwato…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.