Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Hauwa'u Abbas Lalai
  • Page 45

Author

Hauwa'u Abbas Lalai 458 posts 0 comments

Kasuwanci

‘Yan Kasuwa na nuna damuwar su kan faduwar farashin kayan Abinci

Hauwa'u Abbas Lalai Apr 26, 2025 0
'Yan kasuwar da suka ajiye amfanin gona musamman dangin hatsi a jihohin Neja sun damuwarsu sakamakon faduwar farashin kayan abinci da ke ci gaba da faruwa tun watan Oktoba na…
Read More...
Jigawa

Gwamnatin Jigawa ta bukaci jama’a da su kai rahoto kan duk dillalin da ke kokarin bata shirin Noma

Hauwa'u Abbas Lalai Apr 26, 2025 0
Gwamnatin jihar Jigawa ta bukaci jama’a da su rika kai rahoto kan duk wani dillalin kayan gona ko mutum da ke kokarin bata shirin noman shinkafar damina na bana a jihar. Da yake…
Read More...
Ilimi

Hukumar JAMB ta cire wasu cibiyoyi guda 5 daga jerin wuraren gudanar da jarabawar UTME ta 2025

Hauwa'u Abbas Lalai Apr 26, 2025 0
Hukumar JAMB ta sanar da cire wasu cibiyoyi guda biyar daga jerin wuraren gudanar da jarabawar UTME ta 2025 saboda gaza bin ƙa'idoji da kuma gazawar na'urori, kamar yadda Premium Times…
Read More...
Labarai

Wasu ‘yan majalisa da aka dakatar a jihar Zamfara sun nada sabon kakakin majalisa

Hauwa'u Abbas Lalai Apr 25, 2025 0
Rikici ya barke a Majalisar dokokin Jihar Zamfara, yayin da wasu ‘yan majalisa goma da aka dakatar suka kafa nasu bangare tare da zaben Hon. Bashar Aliyu Gummi a matsayin sabon kakakin…
Read More...
Labarai

Zaman majalisar tattalin arzikin kasa bai tabo batun kafa ’yan sandan jihohi ba

Hauwa'u Abbas Lalai Apr 25, 2025 0
A zaman majalisar tattalin arzikin kasa da aka gudanar a fadar shugaban kasa jiya Alhamis, mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima tare da gwamnoni da ministoci ba su tabo batun kafa…
Read More...
Labaran Duniya

Talauci a Najeriya zai karu da kashi 3.6 cikin dari – Bankin Duniya

Hauwa'u Abbas Lalai Apr 25, 2025 0
Bankin Duniya ya fitar da rahoto da ke nuna cewa talauci a Najeriya zai karu da kashi 3.6 cikin dari nan da shekara ta 2027, musamman a kasashe masu arzikin albarkatu kamar Najeriya da…
Read More...
Ilimi

Shugaban ƙaramar hukumar Hadejia ya sha alwashin inganta harkokin ilimi a yankin

Hauwa'u Abbas Lalai Apr 25, 2025 0
Shugaban ƙaramar hukumar Hadejia, Alhaji Ahmed Abba Ari, ya sha alwashin inganta harkokin ilimi a yankin, yayin da ya kaddamar da rabon kayan koyarwa da magungunan farko ga makarantun…
Read More...
Labarai

Wani matashi mai shekaru 25 ya kashe matar kanin sa a jihar Jigawa

Hauwa'u Abbas Lalai Apr 25, 2025 0
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da cafke wani matashi mai shekaru 25 da haihuwa, Buhari Sule, bisa zargin kashe matar ƙaninsa da kuma raunata ‘yar makwabcinsa a ƙauyen…
Read More...
Jigawa

Karamar hukumar Guri ta amince da aikin girka famfunan ruwa guda 3 a yankunan karamar hukumar

Hauwa'u Abbas Lalai Apr 24, 2025 0
Shugaban karamar hukumar, Hon Abubakar Umar Danbarde, ya bayyana cewa sun amince da aikin girka famfunan ruwa guda uku a asibitin PHC na Dagana, da Unguwar Abuja B da kuma Unguwar…
Read More...
Labarai

Dole ne a fara gwajin kwayoyi ga sabbin yan NYSC – Hukumar NDLEA

Hauwa'u Abbas Lalai Apr 24, 2025 0
Shugaban Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA), Birgediya Janar Buba Marwa mai ritaya, ya sake jaddada cewa dole ne a fara gwajin miyagun kwayoyi ga sabbin 'yan yi wa…
Read More...
Previous 1 … 43 44 45 46 Next

Latest News

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta Lalata Gidaje Da…

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Takwas, Sun Kwato…

Gwamnan Zamfara: Na Ƙi Biyan Kuɗin Fansa Naira Miliyan 300,…

Prev Next 1 of 1,741
Popular Topics
  • Labarai6308
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta…

1 week ago

Sojoji Sun Kashe ‘Yan…

1 week ago

Gwamnan Zamfara: Na Ƙi Biyan Kuɗin Fansa…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,741

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta Lalata Gidaje Da…

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Takwas, Sun Kwato…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.