Barack Obama da Bill Clinton sun nuna goyon baya ga Joe Biden a yakin neman zabe

0 128

Tsoffin shugabannin Amurka Barack Obama da Bill Clinton sun nuna goyon baya ga shugaba mai ci Joe Biden a yakin neman zabe.

‘Yan jam’iyyar Democrat uku sun bayyana a tare, a wani babban taro a birnin New York.

Taron da aka yi a dakin kade-kade na Radio City Music Hall da ke Manhattan ya kuma nuna wasu taurarin mawaka da dama.

Tawagar masu yakin neman zaben Joy Biden sun tara sama da dalar Amurka miliyan 26. Dubban mutane ne suka halarci taron, inda suka biya tsakanin dala 225 rabin dala miliyan daya kenan a matsayin kudin tikitin shiga wurin taron

Leave a Reply

%d bloggers like this: