Shugaban kasa, Manjo Janar Munlhammadu Buhari (mai ritaya), a ranar Alhamis, ya yi ganawar sirri da wasu gwamnonin jihohi daga yankin Arewacin kasar.

Taron wanda aka gudanar a cikin fadar shugaban kasa, Abuja ya kuma samu halartar Shugaban Ma’aikata na Shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari.

Gwamnonin da suka gana da Shugaban sun hada da Gwamnan Jihar Kebbi, Atiku Bagudu; Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai; Gwamnan jihar Filato, Simon Lalong; Gwamnan jihar Neja, Abubakar Bello; da gwamnan jihar

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: