Taɓa Ka Lashe: Domin Wanke Haƙora Suyi Fari Tas Ga Matakin Da Zaku Ɗauka

0 118

A yau insha Allah zamu yi bayanin yadda ake gyara hakora su dawo fess tass ba tare da baki ko ja a tare dasu ba, kuma cikin sauki.

ABUBUWAN DA ZAKA NEMA.

1. Lemon tsami

2. Tumatur

3. Baking soda

4. Makilin kowanne.

YADDA ZAKA HADA.

Da farko zaka matse lemon tsami kamar rabi a cikin wani faranti haka sannan ka matsa makilin kamar gwargwadon yadda zaka wanke baki da shi, sannan ka zuba baking soda kamar 1/4 na karamin chokali(daya bisa hudu) sannan ka matsa Tumautur kamar rabi a ciki.

Ka juya sosai sai kasa burushi (brush)ka rika dangwala kana goge bakin ka dashi kamar sau biyu a rana, idan kayi na kwana 2 sai ka bari sai kamar bayan sati 1 sai ka sake.Zakai mamakin yadda hakuranka zasu kuma kamar madubi.

Leave a Reply

%d bloggers like this: