A yau insha Allah zamu yi bayanin yadda ake gyara hakora su dawo fess tass ba tare da baki ko ja a tare dasu ba, kuma cikin sauki. ABUBUWAN DA ZAKA NEMA. 1. Lemon tsami 2. Tumatur 3. Baking soda 4. Makilin kowanne. YADDA ZAKA HADA. Da farko zaka matse lemon tsami kamar rabi a […]Cigaba