Gwamna Badaru Abubakar ya gana da kwararru kan ambaliyar ruwa a kasar Netherlands

0 71

Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar ya gana da kwararru kan ambaliyar ruwa a kasar Netherlands domin shawo kan matsalar ambaliya dake addabar jihar Jigawa a kowacce shekara.

Taron wanda aka gudanar a ofishin jakadancin Najeriya dake kasar ya samu halartar jakadiyar kasarnan, Dakta Eniola Ajayi da Injiniya Martin Schepers da kwamishinan ayyuka na jiha, Alhaji Aminu Usman Gumel da kuma kwamishinan aikin gona, Kanal Muhammad Alhassan, mai ritaya.

Leave a Reply

%d bloggers like this: