Hukumar ilimi matakin farko ta karamar hukumar Hadejia tayi bikin kaddamar da rabon kayan makaranta ga dalibai 300 kyauta.

Wanda gidaniyar Abdulkadir Umar Bala T.O. ta bayar domin taimakawa harkokin ilimi a fadin karamar hukumar ta Hadejia.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: