Jami’ar Al-Qalam ta tabbatar da sace daliban ta mata guda 2

0 101

Jami’ar Al-Qalam dake Katsina ta tabbatar da sace dalibai mata 2 a jami’ar ranar litinin data gabata.

Cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na jami’ar Akilu A. Atiku, ya fitar ya bayyana cewa an tabbatarwa ‘iyayen yaran sace daliban, tare da bayyana cewa wannan matsalar ta faru a wajen jami’ar.

Sanarwar ta kara da cewa an sace daliban ne ranar litinin akan hanyar su daga Neja zuwa Katsina yayin da suke komawa makaranta.

Leave a Reply

%d bloggers like this: