Kananan hakumomin MMR da KKM sun bayyana kudurinsu na cigaba bunkasa ayyukan tsaftar muhalli

0 204

Kananan hakumomin Malam Madori da Kirikasamma sun bayyana kudurinsu na cigaba bunkasa ayyukan tsaftar muhalli. Shugababnnni sassan ruwa da tsaftar muhalli na kananaa hakumomin ne suka bayyana haka a lokacin aikin tsafyar muhalli na karshen wata da ya gudana a kowace a karamar hakuma dake fadin jihar jigawa.Mai bayar da shawarar na musamman gwamnan jihar jigawa kan ambaliyar ruwa da sauyin yanayi ya bayyana irin matakan da gwamnatin jihar jigawa ta dauka domin tinkarar ambaliyar ruwa a wannan daminar. Hamza Muhammad Hadejia yayi wannan bayani ne a wata tattaunawa da gidan radiyon sawaba a safiyar yau. Idan za’a iya tinawa sawaba radio ta bayar rahotan yadda Hakumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA ke shawartar jihar jigawa da mazauna kananan hakumomi 19 da su dauki matamain 

Leave a Reply

%d bloggers like this: