Abba Kabir ya bayyana kaduwar sa kan yadda masu safarar miyagun kwayoyi ke samun kariya a kotu

0 166

Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya bayyana kaduwar sa kan yadda wadanda ake zargi da safarar miyagun kwayoyi ke samun kariya da goyon bayan kotuna. Yayin da kai wata ziyara hakumar lura da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar KAROTA a ranar asabat, lokacin da aka yi masa bayanin yadda lamarin yake, gwamnan nuna damuwa kan cigaban. A wata sanarwa da kakakinsa Sunusi Dawakin Tofa, gwamnan ya bayyana kaduwar sa, na yadda hakumomin shari’a ke bawa masu irin wannan ta’ada goyon baya.

Leave a Reply

%d bloggers like this: