Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe, Muhyi Magaji

0 165

Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe ta jihar, Muhyi Magaji RiminGado.
An tabbatar da cewa ba tunɓuke shi akayi na din-din-din ba, na tsawon zata daya ne kamar yadda aka bayyana mana.

A makonnin da suka wuce ne labarin yunƙurin tsige Muhyin ya karaɗe kafafen sada zumunta.

Karin bayani na nan tafe.

Leave a Reply

%d bloggers like this: