Rahotanni sun tabbatar an sami gobara a dajin kasar cyprus dake cikin tsananin yanayi na zafi wadda har tayi sanadiyyar tashin wasu kauyuka a kusa da dajin.

Gobrar dajin dai ta tashi tun a ranar Asabar daga yankin tsaunukan Troodos sakamakon tsananin zafi, ta lalata gonakin da fadinsu ya zarge murabba’in kilomita 50 kamar yadda aka ruwaito.

Via Getty Images)

Tuni dai kasashen Girka, Isra’ila da wasu karin kasashe suka aike da jirage masu saukar ungulu domin taimakawa jami’an kwana kwanan wajen kashe gobarar dajin mafi muni da aka gani a kasar ta Cyprus tun shekarar 1974.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: