Rundunar Yan sandan Jihar Jigawa ta ce dukkan shirye-shirye sun kammala domin hana amfani da babur da daddaew

0 110

Rundunar Yan sandan Jihar Jigawa ta ce dukkan shirye-shirye sun kammala domin fara tabbatar da fara aiwatar da dokar haramta amfani da babura daga misalin karfe 10 zuwa 6 na safe a kowacce rana.

Wannan de na kunshe cikin sanarwa da rundunar yan sandan jihar Jigawa ta fitar wanda kuma aka rabawa manema labarai a Dutse babban birnin Jiha.

Wakilinmu Abdullahi Yawale Kofar Arewa ya hada mana wannan rahoton.

Leave a Reply

%d bloggers like this: