Shugaba Muhammadu Buhari ya kama hanyar komawa Abuja daga kasar Habasha

0 49

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kama hanyar komawa gida Abuja daga Addis Ababa babban birnin Habasha (Ethiopia) a yau Litinin.

Buhari ya bar Abuja ranar 3 ga watan Fabarairu don hallartar taron Ƙungiyar Haɗin Kan Afirka ta African Union karo na 35.

Leave a Reply

%d bloggers like this: