Gwamna Badaru ya rantsar da sabon Kwamishinan ƙasa da raya birane
Alhaji Sagir Ahmad wanda Gwamanan ya nada domin ya yi aiki a matsayin Kwamishinan filaye ana tsammanin zai kawo sabbin tsare tsare na zamani da zasu kawo cigaba a ma’aikatar.
Read More...
Read More...