Wanda ake zargin ya sanar da haka lokacin da yake amsa tambayoyin yan jarida lokacin da kwamishinan yansandan jihar Zamfara ya gabatar da shi a helkwatar rundunar dake Gusa a jiya.Cigaba
Matawalle ya fadi haka daidai lokacin da ake ta tofa albarkacin bakuna akan ingancin hanyoyin da ake bi wajen magance matsalar tsaro da ta ki ci, ta ki cinyewa a Arewa maso Yamma.Cigaba
Jagoran yada labaran ayyukan tsaro, John Enenche, cikin wata sanarwa da ya fitar yau a Abuja yace anyi luguden wuta ranar 7 ga watan Yunin da muke ciki, a cigaba da yakin sama da ake gudanarwa karkashin shirin operation accord.Cigaba
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a jiya yace rashin bayar da muhimmanci sosai ga bangaren ilimi shine ya haifar da matsalar tsaro dake addabar kasarnan. Shugaban ya fadi hakane lokacin da ya karbi bakuncin tawagar mutanen jihar Adamawa, karkashin jagorancin Gwamna Ahmadu Fintiri, a fadar shugaban kasa dake Abuja. Shugaban wanda ya dauki alkawarin duba bukatar […]Cigaba