Mayan Labarai Rayuwa Security Sabon Rikicin Kabilanci Yayi Sanadin Shekawar Wasu Mutane Barzahu A Benue An tabbatar da cewa rikicin na ranar Lahadi ya auku kwana daya bayan an gudanar da ganawar neman zaman lafiya a yankin karamar hukumar Konshisha, tsakanin kauyukan biyu da basa ga maciji da juna.Cigaba