Home Posts tagged DARIKA
Addini Labarai

Sheikh Sanusi Lamido II ya gaji Kakansa, an nada shi jagoran Darikar Tijjaniya a Najeriya

A ranar Asabar ne illahirin shugabannin darikar Tijjaniya suka amince da nadin tsohon sarkin Kano Muhammadu Sanusi II a matsayin sabon jagoran darikar Tijjaniya a kasar nan. Kakan sarki Sanusi ne jagoran darikar Tijjaniya na farko a Najeriya. Bayan shi sai marigayi Isiyaka Rabiu wanda tun bayan rasuwar sa ba nada sabon khalifa ba. Idan […]Continue reading