Mai Martaba Sarkin Hadejia, Dr. Alhaji Dr. Adamu Abubakar Maje (CON), yayi kira ga limamai a masarautarsa da su kara himma wajen neman Karin ilimi domin sauke nauyin dake wuyansu yadda ya kamata. Sarkin yayi wannan kirane lokacin da yake nada sabbin limamai a Unguwar Kuka a Gundumar Auyo da Cigaba