Gwamnatin Tarayya tace zata kafa wani kwamiti cikin mako mai zuwa domin sake fasalin yadda ake rabon arzikin kasa tsakanin gwamnatin tarayya, jihoshi da Kananan Hukumomi. Shugaban Hukumar Tara Kudaden Shiga ta Kasa, Mista Elias Mbam, shine ya bayyana haka ga manema labarai a Abuja, jim kadan Cigaba