“Amma, idan wani ɗalibi ya rasa Takardar Shaidar Karatunsa ta hanyar gobara, ambaliyar ruwa ko sacewa, kuma zai iya kawo dukkan hujjojin da suka zama wajibi da za su nuna lallai haka ne, waɗanda za su nuna lallai haka ta faru ga Takardar Shaidarsa ko Takardar Shaidarta, akwai wasu matakan da Continue reading