Dubban Mutane ne yau Laraba suka sake gudanar da zanga zangar adawa da shirin amincewa da wata doka da zata bada damar tisa keyar wanda ake zargi da aikata laifi daga Hong Kong zuwa China domin yi masa shari’a. Masu zanga zangar akasarin su matasa da dalibai sun yiwa ofisoshin gwamnati kawanya, Cigaba