Shekaru biyar bayan da Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce babu wani abu mai kama da Ofishin Uwargidan Shugaban ƙasa a mulkinsa, sai ga shi a jiya Alhamis Aisha Buharin ta sanar da cewa daga yanzu ta ɗauki matakin cewa ana kiranta da sunan First Lady. Aisha Buhari ta ce wannan mataki da ta Continue reading