Kakakin rundunar yan sandar jihar jigawa SP Abdu Jinjiri ne ya tabbatar da faruwar lamarin ga manema labarai a Dutse.Continue reading
Sai dai an samu bambancin lissafi idan aka kwatanta da alƙaluman da hukumar NCDC ta bayyana na masu ɗauke da cutar, hukumar a daren jiya ta ce, tana da labarin mutane 7 ne kacal dake da cutar a Jigawa sabanin 19 da gwamnatin jihar ta sanar (Duba cikin hoton ƙasan labarin)Continue reading
Shugaban Karamar Hukumar Alhaji Muhammad Dan’Asabe Sara ya sanar da hakan a lokacin kaddamar da rabon masarar.Continue reading