Wannan na kunshe ne cikin kunshin dokokin hukumar mai shafuka 17 akan gudanar da zabuka lokacin annobar corona, dauke da sa hannun shugaban hukumar, Farfesa Mahmud Yakubu, da aka rabawa manema labarai a Abuja.Continue reading
A yau ne Kotun Sauraron Ƙorafe-ƙorafen Zaɓen Shugaban Ƙasa ta yi watsi da ƙarar da Atiku Abubakar, ɗan takarar Shugaban Ƙasa na jam’iyyar PDP da jam’iyyar suka shigar, inda suke buƙatar Kotun ta soke nasarar da Shugaba Muhammadu Buhari ya samu a zaɓen Shugaban Ƙasa na 2019. Kotun, a wani hukunci da gaba ɗaya alƙalan […]Continue reading
Kotun Sauraren ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa ta ce a gobe Laraba 11 ga watan Agusta za ta zartar da hukunci akan ƙarar da Atiku ya kai shugaban ƙasa Muhammad Buhari, jam’iyyar APC da kuma hukumar zaɓ e mai zaman kanta. Tun da farko Atiku Abubakar da jam’iyyarsa ta PDP sun zargi waɗanda su ke ƙara […]Continue reading
Wani shaidar jam’iyyar PDP, Mohammed Tata ya faɗa wa Kotun Sauraron Ƙorafe-ƙorafen Zaɓen Shugaban Ƙasa cewa tilasta masa aka yi ya sa hannu a wani kwafin sakamakon zaɓen Shugaban Ƙasa na 2019. Tata ya yi iƙirarin cewa an razana shi da cewa za a kore shi daga Shirin N-Power inda yake aiki idan ya ƙi […]Continue reading
Shubagan Hukumar Zaben ya mika sakon godiya ga jam’iyyun siyasa da jami’an tsaro da kuma kungiyoyin tallafi na kasa da kasa musamman wata gidauniyar tallafawa harkokin zabe ta kasa da kasa mai suna ‘International Foundation for the Electoral System’ wacce ta bayar da gagarumar gudunmawa dan ganin samun nasarar zaben. Continue reading
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta ce duba matsalolin da aka fuskanta yayin zaben 2019 da ya gabata zai taimaka wajen samun gyare gyare a babban zaben 2023 dake tafe. Jami’in hulda da jama’a na hukumar Mr. Fetus Okoye ne ya bayyana hakan ga manema labarai a Kaduna, inda ya ce duba matsalolin […]Continue reading
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Jigawa, JISIEC ta tsayar da 29 ga watan Yuni a matsayin ranar da za ta gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi a ƙananan hukumomi 27 dake jihar. Shugaban JISIEC, Muhammad Ahmad ya sanar da hakan a wata tattaunawa da Kamfanin Dillancin Labarai na Ƙasa, NAN a Dutse yau Laraba. […]Continue reading