Shugaban Kungiyar wa'azin musulunci ta Izalatil Bid'ah, Sheikh (Dr) Abdullahi Bala Lau, yayi Allah wadai da kisan gilla da kungiyar Boko Haram tayiwa manoman shinkafa 'yan asalin jihar Sokoto, a kauyen koshobe da ke yankin karamar hukumar Jere a jihar Borno wanda alkaluma suka nuna mutum 46 sun Cigaba