A jiya Alhamis ne Ministan Ƙwadago Da Samar Da Aikin Yi, Dakta Chris Ngige, ya ce buƙatar Ƙungiyar Ƙwadago na neman sabon mafi ƙarancin albashi zai sa Gwamnatin Tarayyar ta kashe kimanin Biliyan ₦580 duk shekara. Mista Ngige ya ce wannan gyaran albashi, da yake tare da buƙatar ma’aikata, ba abu Cigaba