A ranar Juma’a ne Kotun Ɗaukaka Ƙara ta soke zaɓen Sanata Dino Melaye, sanata mai wakiltar Kogi ta Yamma a Majalisar Dattijai. “Yanzu-yanzu nayi rashin nasara a Kotun Ɗaukaka Ƙara, kuma kotun ta bada umarnin sake sabon zaɓe”, ya rubuta haka ranar Juma’a a shafinsa na Twitter. A ranar Juma’a, 23 Continue reading