Kano Pillars ta dare saman teburin gasar Firimiyar Najeriya da maki 30, bayan samun nasarar doke Kwara United da kwallaye 2-0 a ranar Laraba. Yayin fafatawar ta jiya ‘yan wasan Pillars Usman Babalolo da Rabi’u Ali ne jefa kwallayen 2 a ragar Kwara United. Kafin tayi tattaki zuwa wasan da ta sha Continue reading