Home Posts tagged Politics
Labarai Mayan Labarai Siyasa

Buhari Ya Ƙalubalanci Ministocin Da Aka Rantsar Su Ɗora Kan Nasarorin Da Gwamnatinsa Ta Samu A Baya

Shugaba Buhari ya hori ministocin da su tashi tsaye wajen inganta tattalin arziki, yakar rashawa, tare da kafa Najeriyar da zata samar da ayyukan yi ga marasa aikinyi miliyan 20. Shugaba Buhari sai ya bayar da muhimmanci ga bukatar tsaro, saboda ‘yan Najeriya su samu zama lafiya.Shugaban Kasar wanda ya amince cewa akwai matsaloli, amma […]Continue reading
Labarai Mayan Labarai Security Siyasa

Babbar Magana: Buhari Ya Fallasa Dalilin Dake Haddasa Rashin Tsaro

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a jiya yace rashin bayar da muhimmanci sosai ga bangaren ilimi shine ya haifar da matsalar tsaro dake addabar kasarnan. Shugaban ya fadi hakane lokacin da ya karbi bakuncin tawagar mutanen jihar Adamawa, karkashin jagorancin Gwamna Ahmadu Fintiri, a fadar shugaban kasa dake Abuja. Shugaban wanda ya dauki alkawarin duba bukatar […]Continue reading