Bayan fara yada shirye-shiryen Gidan Radio Sawaba, Mutane da dama sun nuna sha’awarsu tare da fatan alheri ga kafar sadarwar sakamakon farin jinin da ta samu cikin lokaci kadan a dalilin managartan shirye-shiryen da take gabatarwa. Daga cikin Shirye-shiryen da masu sauraren ke zumudinji Cigaba